Jihar Jigawa
Gwamnan jihar Jigawa ya janyo hankalin ƴan Najeriya cewa su ƙara haƙuri da wahalhalun da su ke sha a ƙarƙashin mulkin Shugaba Tinubu, domin daɗi na nan tafe.
Wata kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta sallami tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido kan tuhumar da ake yi ma sa ta kuɗaɗe har naira miliyan 712.
Hukumar NDLEA reshen jihar Kano ta yi nasarar yin wani gagarumin kamu na buhunan tabar wiwi 116 a jihar. Hukumar ta ce jami'anta sun shafe kwanaki suna bibiyar.
Gwamnatin jihar Jigawa ta nemi Hukumar PCACC ta jihar Kano da ta kwato ma ta wasu kadarorinta daga gwamnatin jihar ta Kano, wadanda ta ce an raba su tun a.
Wani mummunan hadarin mota da ya faru a jihar Jigawa, ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutane 7 gami da jikkata wasu 5. Hadarin dai ya faru ne ranar Litinin, da.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya bai wa sabbin kwamishinoni 16da ya naɗa rantsuwar kama aiki kuma ya musu nasiha da su ji tsoron Allah wajen sauke nauyi.
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta yi nasarar cafke wani matashi likitan bogi mai suna David Samuel bisa zargin gudanar da asibiti da kula da marasa lafiya.
El-Rufai, Ganduje, Badaru, Wike da wasu karin tsofaffin gwamnoni guda biyu ne ake sa ran shugaban kasa Bola Tinubu zai bai wa mukaman ministoci a gwamnatinsa.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya kai ziyarar ba zato ba tsammani babban Asibitin Dutse, babban birnin jihar, ya kama malaman lafiya suka sayar da magani.
Jihar Jigawa
Samu kari