Malamin addinin Musulunci
Bayan rahotanni da ke cewa sojoji sun yi ajalin dan Bello Turji, fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Murtala Bello Asada ya yi magana kan lamarin inda ya musanta.
Idan yanayi ya canja ana samun canji a lokutan salla a Najeriya, Simwal Auwal Jibril ya bayyana hanyoyin da za a bi wajen bin sallar La'asar da Magriba kan lokaci.
Malamin a jami'ar Legas, Farfesa Tajudeen Yusuf ya haddace Kur'ani yana shekaru 59 a duniya. Ya yi kira ga al'ummar Musulmi su rungumi karatun Kur'ani.
Sheikh Sharif Saleh ya buƙaci kafafen watsa labarai su maida hankali kan muradan ƙasa da shugabanci na gari domin su ne idanu da kunnuwan al'umma.
Rikicin kungiyar asiri ya yi sanadin mutuwar mutane hudu, ciki har da matar malamin Musulunci da kuma dansa, wanda ya faru a Owo da ke jihar Ondo.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan 'Quranic Festival', Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya yi kira ga al’umma su rika nuna adalci a duk wani batu da ya tashi.
Malamin addinin Musulunci, Barista Ishaq Adam Ishaq ya kalubalanci malaman Izala da sauran kungiyoyi kan taron makaranta Kur'ani da manufar siyasa a Abuja.
Farfesa Usman Yusuf ya ce wajibi ne kowan musulmi ya tsoma baki a kan abubuwan addini da ba su dace ba bayan malaman Izala za su jagoranci taron addu'a a Abuja.
Sheikh Murtala Bello Asada ya koka kan salon mulkin Bola Tinubu inda ya yi addu'ar Allah ya tarwatsa azzaluman shugabanni da ke lalata yankin Arewa.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari