India
An bayyana tattaunawar ƙarshe tsakanin wata mata da mijinta, wanda yana daga cikin waɗanda suka rasa rayukansu a hatsarin jirgin Air India da ya afku a 12 ga Yuni.
Wani masanin sufurin jiragen sama, Captain Steve, ya na ganin cewa kuskuren matukin jirgi na bude fuka-fukai maimakon dage tayar jirgi ne ya jawo hatsarin Air India.
Jirgin sama mai saukar ungulu ya fado a Uttarakhand, India, ya kashe mutum 7 ciki har da yarinya ‘yar shekara 2. Hukuma na gudanar da bincike a kai.
Kamfanin sufurim jiragen sama na Air India ya tabbatar da cewa jirginsa da ya tashi daga birnin Ahmedabad zuwa London Gatwick ya gamu da mummunan hatsari.
Najeriya ta yi martani bayan Meta ya yi barazanar fita a Najeriya bayan tara da aka sanya masa. An ci tarar Meta a India, Tarayyar Turai, Faransa, Australia Koria.
A karshe kungiyar kasashe masu tasowa ta BRICS ta amince da kasar Najeriya domin zama mambanta wanda ake ganin zai habaka tattalin arzikinta da karfin iko.
An shiga jimami a kasar India bayan wani dan majalisar dokoki ya bindige kansa. Dan majalisar mai suna Gurpreet Gopi ya rasu ne bayan ya harbi kansa bisa kuskure.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci daliban Kano da ya tura karatu kasar Indiya. Abba ya ce zai cigaba da daukar nauyin dalibai zuwa karatu a ketare.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karrama firaministan India, Narendra Modi da lambar yabo ta kasa. Tinubu ya ce firaministan abokin Najeriya ne.
India
Samu kari