Jihar Imo
Tsohon gwamnan jihar Imo, Ikedi Ohakim, ya yi kaca-kaca da wata budurwa da ake zargin karuwarsa ce amma yanzu take barazana ga rayuwarsa, Premium Times ta ce.
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Imo, Isaac Akinmoyede, ya ce wadanda su ka yi yunkurin kai wa Gwamnan Jihar Imo hari sun shiga hannun Jami’ai, yanzu su na CID.
Wata Kungiyar Matasan Najeriya watau Coalition of Ethnic Nationality Youth Leaders of Nigeria ta ba wani Gwamnan APC kyautar gwarzon Gwamna ‘dan kishin kasa.
Kakakin majalisar, a jawabin da ya wallafa ta dandalin sada zumunta bayan tsige Idiaye, ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya ja kunnen yayan jam'iyyarsa.
Wasu manyan jam’iyya sun fara yunkurin saida APC a kasar Inyamurai saboda zaben 2023. Wannan ya sa jiga-jigan APC su ka fara tallata Jam’iyya a Yankin Ibo.
Kamar yadda Jaridar The Punch ta ruwaito, an yi gaggawar tura tawagar jami'an tsaro domin tunkarar lamarin tare da kwantar da tarzomar da ta yi yunkurin tashi.
Mun ji cewa kujerar Sanata Hope Uzodinma ta na rawa bayan kotu ta ce Uche Nwosu ne ainihin ‘dan takarar APC. Jam’iyyar adawa ta nemi Alkali ya duba labarin.
Wani ‘dan kwangila ya tona Sanata mai-ci a Imo da ya sa shi ya sharara a karya a EFCC. Ya ce Okorocha ne ya sa shi, kuma ya koyawa sauran ‘Yan kwangila karya.
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata mai ci, Rohas Okorocha ya karyata batun cewa hukumar yaki da cin hancci da rashawa ta kwato wasu kudade daga hannunsa.
Jihar Imo
Samu kari