Jihar Imo
Gwamna Ihedioha ya fito ya fadawa Duniya cewa akwai masu yaudarar mutane da sunan sa. Gwamnan ya ce an samu wasu bata-gari na rabawa mutane aikin karya da sunan sa a Jihar Imo
Babbar Jam’iyyar hamayya a Najeriya ta PDP ta samu gagarumar nasara a gaban kotu jiya. A Ribas Clifford Edanuko ya janye kara, eannan ya sa kotu ta tabbatar da Wike a matsayin wanda ya yi nasara.
Majiyar Legit.ng ya ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, Orlando Ikeokwo ne ya tabbatar da aukuwar lamarin a ranar Litinin, 10 ga watan Yuni, inda yace lamarin ya faru ne a daren Lahadi a gidan kanin uban amarya, Herbet Uzou
'Yan majalisar da suka hadar da guda biyar na jam'iyyar AA da kuma guda daya na jam'iyyar APGA sun bayar da sanarwar wannan hukunci da suka yanke cikin wata rubutacciyar wasika zuwa ga kakakin majalisar.
Legit.ng ta ruwaito Farfesa Otonta ya bayyana haka ne da sanyin safiyar Talata a cibiyar tattara alkalumman sakamakon zaben gwamnan jahar dake garin Owerri, babban birnin jahar Imo.Da yake sanar da sakamakon zaben, Otonta yace E
Shi dai Gwamna Rochas zai kammala zangon mulkinsa guda biyu daya faro daga shekarar 2011, kuma a yanzu haka shine dan takarar Sanatan jam’iyyar APC a jahar na mazabar Imo ta yamma a zaben da zai gudana a ranar 16 ga wata.
Za ku ji cewa rikicin APC a Jihar Imo ya kai ga cacar baki tsakanin mai neman Gwamna da Oshiomhole wanda shi ne Shugaban Jam'iyya. Surukin Gwamna Okorocha yace amma an yi tsohon kawai a Oshiomhole bayan an hana sa tikiti.
Sai dai tun bayan wannan hukunci na babbar kotun tarayya, sai rikicin nasu ya dauki sabon salo, inda Mista Eze madumere ke ikirarin har yanzu shine mataimakin gwamnan jahar Imo, shi kuma Gwamna Rochas na ikirarin cewa abin gama ya
Babban jami’in hukumar bada agajin gaggawa ta kasa reshen jahar Imo, Evans Ugoh ya tabbatar da mutuwar wani babban limamin addinin kirista da uwargidarsa a wani mummunan ambaliyan ruwa da aka samu a ranar Litinin, 24 ga watan Satu
Jihar Imo
Samu kari