Kungiyoyin kare hakkin bil adama
Yayin da gwamnatin Zamfara ta bayyana cewa ta na kokari wajen tallafawa wadanda harin Zamfara ya shafa, yayin mutanen Kaduna da Sakkwato ke jiran dauki.
Rundunar sojojin kasar nan ta ce ba za ta amince a tuhumi hukumomin tsaro, musamman sojoji domin tabbatar da gaskiyar hare-haren a kan fararen hula.
'Kungiyar Amnesty Int'l tashiga fargaba. Ta yi zargin wasu da dauke fayil din matashin daga asibitin Maiduguri. Ana zargin 'yan sanda da jefansa da gurneti
Hukumar NHRC ta gudanar da gangami a Zamfara inda ta ce ana samun karuwar yawaitar take hakkin dan Adam a jihar. NHRC ta aika bukata ga gwamnati.
Yan sandan kasar nan sun yi tir da rahoton Amnestyu Int'l. Kungiyar ta zargi 'yan sanda da kisan masu zanga zanga. Rundunar ta fadi yadda jam'anta su ka yi aiki.
Mai dakin shugaban kasa, Oluremi Bola Tinubu ta jaddada muhimmancin yaki da cin zarafin mata, musamman a karkara inda su ka fuskantar matsaloli da dama.
Kungiyar Amnesty Int'l da ke rajin kare hakkin bil'adama a duniya ta zargi gwamnatin Sakkwato da jikkata wata matashiya, Hamdiyya Sidi saboda wani bidiyo.
Kungiyar Amnesty ta bukaci gwamnatin Bola Tinubu ta gaggauta sakin yaran Arewa da ka kama aka gurfanar da su saboda sun fito zanga zangar tsadar rayuwa.
Bincike ya tabbatar da cewa an samu karuwar kin jinin Musulmai a fadin Tarayyar Turai, musamman a kasashen Austria da Jamus da Faransa inda ake cin zarafin musulmi.
Kungiyoyin kare hakkin bil adama
Samu kari