Hajjin Bana
Yayin da aka sanar da ganin jinjirin watan Dhul Hijjah, akwai bukatar Musulmai su kiyaye ranaku 3 da ke da muhimmanci a wannan wata mai alfarma da za a shiga.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, ya dauki nauyin akalla Musulmai 200 domin sauke farali a aikin hajjin 2023. Wannan shine irinsa na farko a cikin shekaru 10.
Hukumar kula da Alhazan Najeriya ta kasa (NAHCON) ta koka kan yadda alhazai mata suka yi kunnen uwar shegu da shawarwarin da aka masu idan suna da juna biyu.
Hukumar Alhazai ta kasa, reshen jihar Kano ta bayyana cewa maniyyata 156 daga jihar ba za su samu damar gabatar da aikin hajjin bana ba saboda kujeru da aka.
Sarkin Zazzau, Ambasada Nuhu Bamalli ya gargadi maniyyata aikin hajji a jihar Kaduna da su kaucewa zuwa da goro cikin kasa mai tsarki don gudun cin mutunci.
Jirgin da aka canza wa alhazan Jihar Jigawa ya sake dawowa Filin Sauka da Tashin Jirage na Malam Aminu Kano a ranar Alhamis bayan ya tashi zuwa Kasar Saudiyya.
A hajjin wannan shekarar, mutanen Filato daga Arewacin Najeriya su na cikin baranza. Babu ma’aikaci na hukumar alhazai da zai yi wa maniyyatan jihar rakiya.
Jirgin alhazan Jigawa ya tsallake rijiya da baya inda ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano bayan injin dinsa ya samu matsala a sama.
Hukumar kula da harkokin alhazan Najeriya (NAHCON) ta ce kowane maniyyaci zai kara adadin dala $100 kan kowace kujeɗa sakamakon rikicin da ake a ƙasar Sudan.
Hajjin Bana
Samu kari