Gwagwalada Abuja
Mazauna unguwannin sun bayyana cewar ba su san an bayar da wani tallafin kudi domin rage wa talaka radadin matsin tattalin arziki da annobar cutar coronavirus
"Lokacin da na iso tuni jami'an hukumar kashe gobara na tarayya tare da hadin gwuiwar jami'an kashe gobara daga babbban bankin kasa (CBN) da jami'an kashe gobar
A kokarin da ake na hana yaduwar cutar coronavirus, an gano titunan Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya sun zama tamkar kufai, inda ko ina ya zama wayam.
Za a gurfanar da manyan gudu hudu ne bisa zarginsu da kara farashin kayan tsaftace muhalli, sinadarin tsaftace hannu, da sauran kayan amfani da jama'a ke bukata
Ministan Abuja ya ce za a mayar a babbar asibitin Zuba zuwa cibiyar killace mutane duk a matakan da ake dauka na hana yaduwar cutar coronavirus a birnin tarayya
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, wanda a ranar Talata, 24 ga watan Maris aka tabbatar da cewa yana dauke da cutar coronavirus ya isa cibiyar
Wata babbar kotun tarayya ce da ke Abuja a karkashin mai shari'a, Jastis Yusuf Halilu, ta yanke wa Ibrahim Wala, wanda aka fi sani da IG Wala, hukuncin daurin
A ranar 13 ga watan Fabrairu ne kotun koli a karkashin jagorancin Jastis Mary Peter-Odili ta yanke hukuncin kwace kujerar gwamnan jihar Bayelsa, David Lyon, na jam'iyyar APC tare da umartar hukumar zabe ta karbe shadarsa ta cin za
Rundunar Yansandan Najeriya reshen babban birnin tarayya Abuja sun ceto wasu mutane hudu da miyagun yan bindiga suka yi garkuwa dasu a Abuja a ranar Litinin, 10 ga watan Feburairu.
Gwagwalada Abuja
Samu kari