Gwagwalada Abuja

Manyan Shahararrun biliniyoyin mata 10 a Najeriya
Manyan Shahararrun biliniyoyin mata 10 a Najeriya

Idan aka yi maganar dukiya a Najeriya, ba a cika kiran sunan mata ba. An fi kiran sunanayen maza a matsayin manyan masu kudi. Idan kuwa aka fara zancen mata masu kudi a kasar nan, sunan Folorunsho Alkija kadai ake kira.