Yahaya Bello
Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a jihar Kogi ta amince Ahmed Usman Ododo na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) shi ne ya lashe zabeɓ gwamnan Kogi.
Babbar Kotun Tarayya ta yi hukunci kan shari'ar dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP a Kogi, Murtala Ajaka da Gwamna Yahaya Bello inda ta ce tararsa miliyan 500.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya kirkiro sabuwar ma'aikatar jin kai da walwala don rage wa jama'ar jihar talauci da radadin da su ke ciki bayan cire tallafi.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bada umarnin garƙame dukkan asusun gwamnatin jiha da na kananan hukumomi nan take daga ranar Alhamis, 23 ga wata.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP, Murtala Ajaka ya garzaya kotu don kalubalantar sakamakon zaben gwamna a jihar Kogi da aka gudanar a ranar Asabar.
Yan Najeriya a soshiyal midiya sun caccaki zababben gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo kan durkusawa a gaban Gwamna Yahaya Bello don gabatar masa da satifiket dinsa.
Darektan yakin neman zaben ‘dan takaran APC ya zargi Dino Melaye da yi wa INEC kutse, bayan ya zo na 3 a zaben Gwamna, APC ta ce a gaggauta kama Dino Melaye
Bayan hukumar INEC ta tabbatar da wanda ya yi galaba a zaben Kogi, Ahmed Usman Ododo yayi bayanin yadda Shugaban kasa da Ganduje su ka taimakawa nasarar APC.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta fasa gudanar da zaɓen cike gurbi na gwamna Kogi da ta shirya gudanarwa a wasu ƙananan hukumomi na jihar Kogi.
Yahaya Bello
Samu kari