Jihar Gombe
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ba da umarnin rufe kafatanin gidajen gala da ke jihar Gombe. Hakan ya biyo bayan korafe-korafen da jama'a suka.
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya koka kan kudaden tallafi na Shugaba Tinubu, ya ce Naira biliyan biyu ne kawai su ka shigo asusun gwamnatinsa.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya raba mukaman ministoci 45 tare da raba musu ma'aikatu, harkar tsaro kadai za ta samu ministoci biyar a cikin wadanda aka nadan.
Daya daga cikin 'yan uwan marigayi Shekh Ibrahim Albanin Kuri, Dahiru Halliru ya bayyana halin da iyalansa ke ciki a yanzu bayan mutuwar malamin a jihar Gombe.
Rundunar 'yan sandan jihar Gombe, ta sanar da sanya dokar taƙaita zirga-zirga a faɗin jihar biyo bayan kisan malamin addinin Musulunci da wasu da ake zargin.
'Yan ta'adda sun hallaka wani shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Ibrahim H. Musa da aka fi sani da Albanin Kuri a cikin gidansa da ke birnin Gombe.
Wasu ɓata gari da ake kyautata zaton ɓarayi ne sun janyo an tafka asarar sama da miliyan 70 a fitacciyar tsohuwar kasuwar Gombe bayan sun banka wa shaguna wuta.
Allah ya yi wa Yariman Gombe, mai martaba Alhaji Abdulkadir Abubakar Umar, rasuwa. Marigayin ya rasu ne bayan ya daɗe yana fama da jinya, na tsawon lokaci.
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya tura sunayen kwamishinoni 17 ga majalisar dokokin jihar Gombe a ranar da ya cika kwanaki 60 cif a hawa kan mulki zango na 2.
Jihar Gombe
Samu kari