Wahalar man fetur a Najeriya
Kungiyar Gamayyar Shugabannin Matasan Kudu maso Gabas, COSEYL ta soki Bola Ahmed Tinubu da cewa ya na amfani da kudin tallafi don rainawa 'yan Najeriya hankali.
Uwargidan shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bai wa 'yan Najeriya haƙuri kan halin matsin tattalin arziƙin da ake ciki, inda ta bayyana cewa 'yan ƙasa.
Kungiyar mata injiniyoyi a Najeriya sun roki Tinubu ya tabbatar da ba su damar gyara matatun man Najeriya a cikin kankanin lokacin da ba a yi tsammani ba..
Shugaba Bola Tinubu, ya bai wa 'yan Najeriya haƙuri kan halin matsi da suka samu kawunansu a ciki, biyo bayan cire tallafin man fetur da gwamnatinsa ta yi.
A wani rahoto da aka fitar, Najeriya ta yi asarar fiye da Dala biliyan 46 saboda satar danyen mai da ake yi a kasar, a cikin mako daya, an samu satar sau 114.
Bola Tinubu ya gamsu da bayanan da yake da shi cewa za a iya cigaba da aiki da farashin ba tare da dawo da tallafi ba, babu niyyar maido tsarin tallafin fetur.
Kamfanin man fetur na Najeriya wato NNPC ya yi watsi da rahotannin kafofin watsa labarai na baya bayan nan cewa za a kara farashin man fetur zuwa N720 ko N750.
Daga N190, yanzu ana maganar litar fetur zai iya zarce N720, an ji labari akwai yiwuwar Bola Ahmed Tinubu ya canza shawara a kan janye tsarin tallafin man fetur
Manyan masu rarraba kayan mai masu zaman kansu sun rufe gidajen mansu saboda tsoron yiwuwar kara farashin man fetur. Ana tunanin lita za ta iya kaiwa N1000.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari