Wahalar man fetur a Najeriya
Kamfanin Dangote Refinery ya sake rage farashin fetur daga ₦890 zuwa ₦825 kowace lita inda aka tabbatar da cewa a Lagos za a siyar da lita kan ₦860.
Direbobin tankunan mai sun dakatar da ɗaukar kaya a Lagos, lamarin da ke barazana ga wadatuwar man fetur da dizal, tare da haddasa fargabar katsewar sadarwa.
Kungiyar direbobin manyan motoci ta bayyana cewa umarnin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayar a kan dakon mai zai rage shigo da fetur Arewa.
Yayin da ake kokawa kan yawan haduran tankokin mai da ake samu, Hukumar NMDPRA ta haramta amfani da tankokin mai masu daukar lita 60,000 a hanyoyin Najeriya.
Bayan yada wani bidiyo a Najeriya, Kamfanin NNPCL ya karyata zargin cewa man fetur dinsa bai da inganci, yana mai cewa binciken da aka yi ba shi da tushe.
Matatar Dangote ta rage farashin dizal zuwa N1,020 daga N1,075, domin taimakawa masana’antu da ‘yan Najeriya wajen rage tsadar rayuwa da bunkasa tattalin arziki.
Kamfanin man fetur na MRS ya rage farashin man fetur a dukkan sassan Najeriya bayan Dangote ya sauke farashi. Ya bayyana yadda farashin zai kasance a jihohi.
Matatar Dangote da ke jihar Legas a Najeriya ta bayyana cewa ana dab da fara tace danyen mai a matakin 100%, wanda zai kara habaka yawan fetur da za a iya samu.
Mai taimakawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin mazabu ta ɓukaci 'yan Najeriya da su daina sukar gwamnati kan cire tallafin man fetur.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari