Labaran kasashen waje
Majalisar ECOWAS ta fadaawa Africans Without Borders abin da ake jira kafin a cire takunkumi a kan Nijar. Kungiyar ta na aiki a kasashe irinsu Benin, Gambiya, Ghana.
Sanusi II ya bukaci shugabannin ECOWAS su gaggauta janye takunkumin da ke kan Nijar. An yi wata da watanni ECOWAS ta hana lantarki, abinci da magani a kasar Afrikar.
‘Yan kasuwan Arewa sun roki gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin Bola Tinubu ta bude iyakoki. Kungiyar ‘yan kasuwan ta ce asarar makudan biliyoyi ake yi.
An dauki shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong-un a cikin wani bidiyo da ya yadu yana kuka tare da rokon mata a kan su kara haihuwa don karfafa kasar.
Ngozi Okonjo-Iweala tana cikin matan da duniya ta tabbatar da cewa sun yi fice a bana. A jerin sunayen matan da su ka fi kowa tasiri a duniya a 2023 akwai Rihana.
Shugaban kasar Guinea Bissau ya rufe Majalisa ganin Sojoji sun nemi ‘hambarar’ da gwamnatinsa. Mai girma Umaro Sissoco Embalo ya ce sojoji sun shirya kifar da shi.
Wani yaro ya shiga mamaki da figirci bayan ganin yadda dandazon jama'a suka cika filin jirgin saman Najeriya a ziyarar da ya kawo kasar mahaifansa.
Sanatocin Arewa sun yi wani zama. su ka bukaci Bola Tinubu ya maidawa Nijar wutan da aka yanke, a bude filin jirgin sama, sannan Sojojin Nijar su bar mulki a 2025.
Fadar Shugaban kasa ta bada sanarwa a yau cewa Bola Tinubu zai kasar waje. Bola Tinubu zai tafi Dubai a kasar UAE ne domin halartar taron COP28 da za ayi.
Labaran kasashen waje
Samu kari