Yaki da ta'addanci a Najeriya
A hare-hare kusan 200 da aka kai jihar Benue, akalla mutane 5000 ne suka rasa rayukansu ta sanadiyyar barnar tsageru cikin shekaru 11, Daily Trust ta ruwaito.
Jami'an hukumar tsaro ta NSCDC sun yi nasarar kama wani sojan bogi mai shekaru 32 a Jihar Nasarawa. An cewa an kama wanda ake zargin, Moses Ayaka, a Lafia LGA.
A makon nan ne aka shafe shekara 1 da ‘Dan takarar Gwamna ya bace a wajen kamfe a Anambra. Mahaifiyar ‘Dan takarar ta roki IGP, Gwamnatin Abia su tashi tsaye.
Rundunar yan sandan Jihar Gombe a ranar Talata ta yi holen wani Mohammed Aminu da Salisu Sa'idu, wadanda aka kama yayin karban kudin fansa N300,000 daga iyalan
Dogo Gide ya aurar da ‘yar yarinya, Farida Kaoje mai shekara 16 da ya dauke. Mahaifinta, dattijo mai shekara 66 yace watanni 15 kenan rabon da ya ga diyarsa.
Jiragen jami’an tsaron ya hallaka ‘yan bindiga, amma bai yi nasarar kashe Bello Turji ba. A lokacin da aka yi ruwan wuta, Turji ya je yin sallah ne da rana.
Chukwuma Soludo, gwamnan Jihar Anambra, ya ce dukkan yan bindigan da aka kama a jihar kawo yanzu yan asalin yankin kudu maso gabas ne. Soludo, ya bayyana hakan
Mayakan kungiyar ISWAP a daren Juma'a sun yi arangama da 'yan ta'addan Boko Haram a karamar hukumar Bama ta jihar Borno inda 'yan ta'adda 29 suka sheka lahira.
Alhassan Lawali, wani da ake zargi dan leken asirin yan bindigan Zamfara ne ya bayyana yadda ya rika kai wa yan bindiga kudin fansa da kayan abinci. Mohammed Sh
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari