Femi Gbajabiamila
'Dan majalisar wakilai, Olaifa Jimoh Aermu, ya ce a hada albashi da alawus, babu ‘Dan Majalisar da ke tashi da Miliyan 10 duk wata a kaf 'yan majalisun kasar.
Iyalan Ifeanyi Okereke, wani mai siyar da jarida da mai tsaron lafiyar Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai ya bindige har lahira sun bukaci N500m.
Da-dama daga Sanatocin PDP sun lashi takobin hana a tantance Mahmood Yakubu a Shugaban INEC. Marasa rinjaye a Majalisa sun yi wani zama inda su ka kulla nufinsu
Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, SSS, ta tabbatar da cewa jami'inta da ke tsaron Kakakin Majalisar Tarayya, Femi Gbajabiamila ne ake zargi da kashe mai talan jari
Shugaban Majalisa ya ce Gwamnan Legas ya fada masa ana bukatar N1tr wajen sake gina Jihar Legas saboda rikicin #EndSARS da ya jawo masu asarar dukiya mai yawa.
‘Yan Majalisa su na bincike a kan zargin wawurar kudin cutar Coronavirus. Babban mai binciken kudi na kasa ne ya ke zargin an wawuri wasu kudi daga baitul-mali.
Shugaban majalisar wakilan tarayya ya yi magana kan zanga-zangar #EndSARS, ya ce sai an duba bukatun kungiyar ASUU sannan majalisa za ta amince kasafin 2021.
Bayan ganawa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Shugabannin majalisar dokokin kasar sun bukaci masu zanga-zangar neman kawo karshen rundunar SARS da su daina.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga labule da Shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan da kuma kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajaiamila kan zanga-zanga.
Femi Gbajabiamila
Samu kari