Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnan babban bankin Najeriya, Cardoso, ya bayyana gaban majalisar wakilan tarayya tare da ministoci biyu bayan gayyatar da aka musu kan tattalin arzikin kasa.
Jimillar basussukan da ake bin gwamnatin tarayya da na jihohi na iya haura naira tiriliyan 107.38 nan ba da jimawa ba bayan amincewa da sabon rance ga gwamnati.
Ma’aikatar matasa ta Najeriya a ranar Lahadi, 4 ga watan Fabrairu, ta ce ba ta da tabbas cewa gwamnatin tarayya za ta kara alawus din masu yi wa kasa hidima (NYSC).
Ministan yada labarai, Mohammed Idris Malagi ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su kara hakuri akan sauye-sauyen gwamnatin Bola Tinubu, ya jaddada cewa akwai alkairi.
Majalisar tarayya ta tsayar da watan Disamba na shekarar 2025 a matsayin wa'adin kammala aikin bitar kundin tsarin mulkin kasar na shekarar 1999.
Kungiyar BAVCCA ta yi kira ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sallami dukkan ministocin da ya gano ba zasu iya aiki ba ko ba su da gaskiya da sauransu.
Gwamnatin jihar Kebbi tare da hadin gwiwar gwamnatin tarayya sun shirya farfado da harkar noma a jihar. Gwamnatin za ta ba manoman rani man fetur kyauta.
Bola Ahmed Tinubu ya dauko ma’aikata na musamman da za su sa ido a kan ayyukan Ministocinsa. Hadiza Bala-Usman za ta jagoranci auna kokarin ministocin kasar.
Gwamnatin Neja hada da gwamnatin tarayya, kamfanin wuta, kamfanonin Kainji Hydro Electric PLC da Mainstream Energy Solutions Limited ta maka a kotu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari