Gwamnatin tarayyar Najeriya
Betta Edu, dakatacciyar ministar jin kai da yaƙi da talauci ta riƙe manyan muƙamai a tarihin siyasarta kafin wannan abu ya faɗa kanta, mun tattara muku su.
Babbar kotun Abuja ta yanke hukuncin kan karar tauye hakki wadda tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya shigar da gwamnatin tarayya, EFCC da AGF.
Ganin an cire tallafin man fetur Shugaban kasa ya ba ‘Yan majalisa N57.8bn a ba talakawa shinkafa. Ana zargin wasu 'yan majalisa sun boye shinkafar da aka ba su.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta amince da Air Peace, Max Air da kanfanin FƙyNas a matsayin kamfanonin jiragen sama da zasu yi jigilar maniyyata hajjin 2024.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa hangensa na cimma tattalin arziki mai girma a Najeriya zai shiga haɗari idan tsaro bai samu ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gargaɗi manyan hafsoshin tsaro da masu tattara bayanan sirri cewa gwamnatinsa ba zata yarda da gazawa a matsayin wani zabi ba.
Yayin jita-jita ta fara yawaita kan yunkurin kara farashin litar man fetur, Gwamnatin tarayyan Najeriya ta musanta batun, kana ta kwantarwa yan Najeriya da hankali.
Malamin addinin musulunci ya shawarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya koma cikin littafin Allah mai tsarki watau Alkur'ani akwai maganin kowace damuwa.
Kamfanin da ake zaton babu kamarsa a faɗin Nahiyar Afirka a ɓangaren kera allura da sirinji ya rufe ofishinsa na Najeriya saboda abinda ya kira yanayin kasuwanci.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari