Babban kotun tarayya
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya taya Alhassan Doguwa murnar nasarar da ya samu a kotun ɗaukaka ƙara.
Hukumar EFCC reshen jihar Oyo ta gurfanar da matashi mai suna Olaniyan Gbenga Amos Kan zargin damfarar biliyan daya na zubin hannun jari, an daure shi shekaru 75.
asiru Yunusa ya nemi matarsa Aisha Hamisu ta biya shi naira miliyan daya idan har tana so ya sake ta, lamarin da ta ce naira 50,000 kawai za ta biya.
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Legas a yau Talata inda ta tanadi hukunci kan shari'ar da LP da PDP ke kalubalanta.
Babbar Kotun Tarayya ta rufe asusun bankunan gwamnatin jihar Oyo kan basukan ciyamomin kananan hukumomin a jihar da ya kai biliyan 3.5 tun shekarar 2019.
Sanarwa ta fito cewa aanar Alhamis kotun koli za tayi zama a kan shari’ar Abba Kabir Yusuf da APC. Abba Kabir Yusuf da Nasiru Gawuna za su san matsayarsu.
Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da nasarar Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa tare da watsi da korafe-korafen 'yar takarar APC, Aishatu Binani.
Wasu matasa sun shiga hannu bayan kama su da zargin yin shaye-shaye da kuma buga ludo a cikin masallaci a Kano, kotu ta tsare su bayan karanto musu zargin da ake yi.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Tarayya Abuja ta dakatar da hukumar INEC kan sake zaben 'yan Majalisu 27 da su ka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Babban kotun tarayya
Samu kari