Babban kotun tarayya
Babbar jojin Niger ya yake hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa ta hanyar cinna mata wuta. A watan Disamba 2021 ya aikata laifin.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya amince da biyan kudaden diyya har biliyan uku ga masu shaguna da 'yan kasuwa a jihar bayan kotu ta tilasta shi.
Mai shari’a Abdulaziz Waziri na kotun daukaka kara ya bayyana ainahin dalilin da yasa aka tsige yan majalisar jihar Filato 16, yana mai karin haske kan hukuncin.
Naira biliyan 33 al'ummar Tudun Biri su ke nema daga aljihun gwamnati a matsayin diyyar rayuka saboda ana tsakiyar taron maulidi sojoji sun harbawa jama'a bam.
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da cewa wasu daga cikin masu zanga-zangar da aka cafke a birnin Kano, an gurfanar da su a gaban kotu.
Iyalan mutanen da suka rasu a harin bam da sojoji suka kai kan masu Maulidi a kauyen Tudun Biri cikin karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, sun kai FG kara.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Abuja ta yi hukunci kan shari'ar zaben Majalisar Dattawa a Abia ta Tsakiya inda ta tabbatar da Austin Akobundu na PDP.
Babbar Kotu a jihar Rivers ta raba gardama kan sahihancin shugabancin kakakin Majalisar jihar Rivers inda ta tabbatar da Edison Ehie a matsayin kakakin Majalisar.
Primate Babatunde Elijah Ayodele ya yi ikirarin cewa jam’iyyar APC na nan tana shiri don raba NNPP da Gwamna Abba Kabiru Yusuf da kujerarsa a jihar Kano.
Babban kotun tarayya
Samu kari