Babban kotun tarayya
A gurfanar da matashi mai suna Garzali Musa Obasanjo a gaban kotun shari'ar addinin musulunci dake filin hoki a jihar Kano, kan zargin cin mutunci Sheikh Triumph.
Wata babbar kotun Fatakwal, babban birnin jihar Ribas ta bada umarnin a rataya wasu masu garkuwa da mutane uku har sai ransu ya fita bisa tuhume-tuhume huɗu.
Wata kotun shari'ar musulunci ta zartar da hukunci kan wanu barawon babur da aka gurfanar da shi a gabanta a jihar Kano. Kotun ta tura shi zuwa gidan gyaran hali.
Kotun Koli ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Kaduna wanda dan takarar jam'iyyar PDP, Isa Ashiru Kudan ke kalubalantar zaben Gwamna Uba Sani.
Gwamnatin tarayya ta sake shigar da sababbin tuhume-tuhume a shari'ar da take yi da tsohon gwamnan babban bankin Najeriiya (CBN), Godwin Emefiele.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta amince da bukatar da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ta yin tafiya zuwa wajen Abuja.
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta dage sauraron shari'ar da ake yi tsakanin wani mawakin Kano da BBC. Mawakin ya nemi BBC ta biya shi diyyar naira miliyan 120.
Kotun Koli ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Taraba wanda dan takarar NNPP, Farfesa Sani Yahaya ke kalubalantar zaben Gwamna Agbu Kefas na PDP.
Rikicin siyasa a jihar Ondo na kara tabarbarewa tun bayan gudanar da zaben fidda gwani a jihar don cike gurbin mazabar Akoko a Majalisar Tarayya.
Babban kotun tarayya
Samu kari