Babban kotun tarayya
Kotun koli ta yi fatali da bukatar shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da Abubakar Malami, suka shigar gabanta na share wani sashin a sabon kundin zaɓen 2022.
Wata babbar kotun taayya dake Abuja a ranar Laraba ta bada umanin kwace kadarar N90 biliyan na wucin-gadi mallakin Abubakar Dasuki, 'dan tsohon NSA Dasuki.
Babbar Kotun jihar Edo ta yanke wa matashiya yra shekara 25 a duniya hukuncin kisa ta hnayra rataya bayan kama ta da laifin kashe uwar tsohon gwamnan jihar Edo.
Shugaban alkalan Najeriya, Ibrahim Muhammad, ya yi martani ga alkalan da suka zargesa da rashawa. Yace kasar ce a daure, shima bai ga jar miyar ba balle ya sha.
Babbar Kotun tarayga dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa daga rufe damar yin rijistar katin zaɓe.
Kotun koli ta baiwa Musulmai gaskiya inda tayi watsi da karar da gwamnatin jihar ta shigar kan hana dalibai mata Musulmai sanya Hijabi a makaratun dake fadin.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, ta yanke hukuncin daurin shekaru shida a gidan kaso ga Chibunna Patrick Umeibe da Emeka Alphons
Bayan sauraron kowane ɓangare na tsawon watanni, babbar Kotun jihar Kano ta zabi ranar 28 ga Yuni don yanke wa makasan Hanifa Abubakar hukunci kan laifin su.
Alkalin babban kotun Abuja ya bada umurnin a kwace wayoyin salular wasun manema labarai su shida a Abuja, Daily Trust ta rahoto. Yan jaridan sune Wumi Obabori n
Babban kotun tarayya
Samu kari