Babban kotun tarayya
Sanata Shehu Sani ya yi martani kan umarnin da Kotun Koli ta ba Gwamnatin Tarayya ta rika biyan ƙananan hukumomi daga asusunta bayan zamanta a yau.
An tsaiko a shari'ar tsohon Ministan wuta a gwamnatin Muhammadu Buhari, Saleh Mamman saboda rashin lafiya inda ya yanke jiki ya fadi. Alkali ya tausaya masa.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare tsohon ministan lantarki, Saleh Mamman a gidan yarin Kuje har sai an duba bukatar neman belinsa.
Tsohon Akanta janar na kasa, Anamekwe Nwabuoku ya roki kotu ta kara masa lokaci domin samun damar mayar da kudin da ake zargin ya wawashe a shekarun baya.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin gwamna Ahmadu Fintiri ta maka gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu a kotu bisa zargin zaftare mata kudin wata wata.
Kotun Koli ta zartar da hukunci a shari'ar da gwamnatin tarayya ta maka gwamnoni 36 na kasar nan. Kotun ta hana gwamnoni tsige shugabannin kananan hukumomi.
Kotun Koli ta yi hukunci kan karar da Gwamnatin Tarayya ta shigar da gwamnonin jihohi 36 inda ta ba da umarnin a ba kananan hukumomi damar kula da kudinsu.
Ana sa ran shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Hafsat da wasu mutum shida za su gurfana a gaban kotu a jihar Kano ranar Alhamis.
Kotun Koli ta shirya yanke hukunci a karar da gwamnatin tarayya ta shiyar da gwamnoni 36 na kasar nan kan neman cikakken 'yancin cin gashin kan kananan hukumomi.
Babban kotun tarayya
Samu kari