Babban kotun tarayya
Babbar Kotun tarayya mai zama a Uyo, babban birnin jihar Akwa Ibom ta yanke wa Sanara Bassey Albert hukuncin zaman gida gyaran hali na shekara 42 kan cin hanci.
Babbar kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja ya jaddada halascin zaben fidda gwanin Jam'iyar PDP da ya samar da Oladipupo Adebutu a jihar Ogun.
wata mata ta maka abokinta a kotu kan kin biyanta kudinta da suka kulla yarjejeniya da ita kan zai biya ninkin abin ta kashe masa amma daga baya yaki biyanta
Babbar Kotun birnin tarayya Abuja ta amince da bukatar bayar da Belin shugavan jam'iyyar Aaoga wanda ake zargin da haɗa takardar hukuncin Kotun koli na karya
Rahotanni sun kawo cewa a yau Laraba, 30 ga watan Nuwamba ake sa ran za a gurfanar da dalibin nan da ake zargi da cin mutuncin Aisha Buhari, Aminu Adamu a kotu.
wata kotun tarayyace a abuja ta sanar da hukuncin a yau tana mai zargin shugaban hukumar yan sanda kan kin bin umarnin kotun bisa zargin take hukunchin nata
Alkali babban kotun Abuja, mai shari’a Mohammed Magudu ya bayar da izinin a kulle masa shugaban jam'iyyar APGA, Cif Edozie Njoku da wani a magarkamar Suleja.
Kotun daukaka kara dake zama a babban birnin tarayya na Abuja, ta jaddada Bashir Machina matsayin sahihin ‘dan takarar sanatan Yobe ta arewa ba Ahmad Lawan ba.
Wata kotu da ke zamanta a Osogbo, jihar Osun ta tsige dukkan sabbin shugabannin kanananan hukumomi da kansiloli na jam'iyyar APC kan rashin bin doka yayin zabe.
Babban kotun tarayya
Samu kari