Babban kotun tarayya
Hukumar EFCC ba ta haƙura ba, za ta sake maka tsohon ministan sufuri, Femi Fani-Kayode da wasu mutum uku, a gaban kotu bisa zargin yin sama da faɗi da N4.6bn
Kwanaki kaɗan bayan hawa idin karamar Sallah a Najeriya, Alkalin babbar kotun jihar Kwara da ke arewa ta tsakiya, mai shari'a Sikiru Adeyinka Oyinloye, ya rasu.
Rahotanni sun bayyana kan yadda shahararren mawaƙin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara, ya nemi kotun shari'ar musulunci, tayi fatali da ƙarar da aka shigar kansa
Wata babbar kotun tarayya a Abuja, ta hana jam'iyyar Peoples Democratic Party dPDP) dakatar da gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike da wasu mutane daban kuma.
Babbar Kotun jiha mai zama a birnin Ondo ya sauke mai martaba sarki da ake ganin ƙimarsa, Oba Babajide Lawrence Oluwole, saboda ba ɗan gidan sarauta ba ne.
Wata kotu a Abuja ta bayyana soke wasu zabukan da aka gudanar a jihar Kogi kwananan nan don zabo dan takarar gwamnan jihar a APC a zaben da ke tafe a Nuwamba.
Allah ya yi wa tsohon Antoni Janar na kasa kuma tsohon alkalin kotun kasa da kasa, ICJ, Bola Ajibola, rasuwa. Marigayin ya koma ga mahallincinsa yana shekara 89
Bayan abinda ya faru da jam'iyyar PDP, babbar Kotun Abuja ta dakatar da shugaban LP daga ayyana kansa a matsayin shugaba na kasa, ta haɗa da wasu mutane 3.
An zabo alkalai daga jihohin kasar nan domin sauraran batutuwan da suka shafi sakamakon zaben da aka ce wasu 'yan siyasa sun kalubalanta a zaben na bana dai.
Babban kotun tarayya
Samu kari