Gwamnatin Najeriya
Kungiyar CNPD ta gano kuskure a sabon tsarin rabon harajin VAT da gwamnonin Najeriya suka gabatar, yayin da ta yaba wa Shugaba Tinubu kan kudurin gyaran haraj.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana fatan cewa kasashen waje za su yi aiki da Najeriya yadda ya dace tare da inganta tattalin arzikin kasa.
Wani sabon rahoto ya bayyana fargabar karuwa matsanancin talauci a Najeriya biyo bayan tsadar rayuwa da hauhawar farashi da ake fama da shi a fadin Najeriya.
Tsohon gwamnan Neja, Dr Mu'azu Babangida Aliyu ya kalubalanci gwamnatin tarayya kan rufe iyakoki inda ya nuna cewa hakan bai kawo wani amfani ga kasa ba.
Tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida zai kaddamar da littafin rayuwarsa a Abuja ranar 20 ga Fabrairu, 2025, tare da taron tara kudin gina gidan tarihi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa masu 'bleaching' sun yi yawa a Najeriya inda Ministan Lafiya ya nuna damuwa kan yadda ake kara amfani da kayan gyaran fata a Najeriya.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta raba tallafin kudi na Naira biliyan 4 ga gidaje miliyan 10 a Najeriya. Gwamnatin tarayya za ta raba bashin Naira biliyan 2 ga manoma.
Shugaban kungiyar kwadago na kasa, Kwamred Joe Ajaero ya bayyana cewa ba za su nade hannayensu, ana kallon gwamnati ta na kara wa 'yan kasa wahala ba.
'Yan kasuwa sun fada a cikin rudani bayan an samu tashin gobara a wata kasuwa da ke Sakkwato, har yanzu jami'a su na kokarin shawo kan wutar da ta kama ranar Talata.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari