Gwamnatin Najeriya
Rahoton nan ya nuna yadda matasa masu ruwa da tsaki a APC su ka samu sabani a junansu a game da wanda ya dace ya zama ministan harkokin matasa a gwamnati mai-ci
David Umahi ya duba ayyuka a titunan Abuja zuwa Lokoja kuma ya yi bakin cikin abin da ya gani. Ministan bai gamsu da aikin da ake yi a titin na Abuja-Lokoja ba.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa kwanan nan 'yan Najeriya za su fara rokon a barsu a talaucinsu yadda aka gansu, ya ce gwamnatin da ta shude ma haka ta ce.
Fasto William Folorunso Kumuyi, shugaban cocin Deeper Christian Life Ministry, ya bayyana abinda ubangiji ya gaya masa a kan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci shugaban hukumar NIMC, Aliyu Abubakar Aziz, ya tafi hutun dole kafin yin ritaya, ya kuma naɗa sabon shugaba na riƙo.
Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo ya bayyana cewa Najeriya za ta yi amfani da fasahohin zamani wajen tabbatar da tsaron iyakokinta. Ya bayyana.
Abubakar Malami ne ministan shari'an da ya fi jimawa a kan mulkin tun shekarar 1999, mun haɗa muku baki ɗaya ministocin shari'a da aka yi a jamhuriya ta huɗu.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya bayyana masu amfani da karfinsu don karya darajar Naira tare da daga darajar Dala don biyan bukatar kansu, ya saka musu takunkumi
David Umahi da Ibrahim Geidam Sanatoci ne amma su ka hakura da aikin majalisa. Kafin nada shi ministan noma da samar da abinci, Abubakar Kyari ya je majalisa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari