Gwamnatin Najeriya
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago, ya ayyana hutun kwana 3 a fadin jihar don raba kayan tallafi domin ragewa mutane radadin cire tallafin mai da aka yi.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai tafi zuwa ƙasar Indiya domin halartar taron ƙasashen duniya masu tattalin arziƙi na G20. Taron zai gudana.
Festus Keyamo, Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya ya sanar da dakatar da aikin samar da jiragen saman Najeriya wanda aka fara yi a gwamnatin Shugaba Buhari
Bola Ahmed Tinubu ya dauko Khalil Suleiman Halilu ya ba shi shugabanci a NASENI. Khalil shi ne mai mafi karancin shekaru a wadanda Bola Tinubu ya ba mukami.
Ministan kuɗi, Wale Edun, ya bayyana cewa gwamnatin Bola Tinubu ta tura wa kowace jiha Naira biliyan 2 maimakon N5bn domin guje wa tashin farashin kayayyaki.
Festus Keyamo, Ministan Harkokin Sufurin Jiragen Saman Najeriya ya bada umurnin rushe wurin ajiyar jiragen sama na Dominion da EAN da ke filin Murtala na Legas.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa sojojin da suka yi juyin mulki a Gabon sun tabbatar ma sa da abinda yake tsoro game da juyin mulkin Nijar.
Gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta gama shirin ɗaukar mutane 300,000 aiki a hukumar nan ta yaƙi da yaɗuwar kanana da manyan makamai ta ƙasa NATCOM.
Dr. Usman Bugaje ya gabatar da takarda da ya nuna kuskuren shiga yaki da kasar Nijar. Masanin tarihin ya soki garajen da kungiyar ECOWAS ta yi na yin barazana.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari