Nade-naden gwamnati
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago, ya sallami baki ɗaya hadiman da tsohon gwamnan jihar ya naɗa daga aiki, ya rushe majalisun gudanarwan hukumomin gwamnati yau.
Za a ji labari an yi hira da Ayo Fayose wanda ya yi Gwamna sau biyu a Jam’iyyar PDP, a tattaunawar ne aka ji tsohon Gwamnan ya tabo Bola Ahmed da jam’iyyar PDP.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Taiwo Oyedele a matsayin shugaban kwmaitin shugaban ƙasa na gyara harkokin karɓan haraji da tsare-tsaren kasafin kudi.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara, ya rattaba hannu kan dokar da ta zabtare yawan ma'aikatun jihar daga 28 a halin yanzu sun koma 16, ya ce haka yake so.
Majalisar dokokin Kano ta amince da naɗin mai shari'a Dije Aboki a matsayin shugabar Alkalan Kano, ta hau kujerar tun a lokacin Ganduje a matsayin rikon kwarya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sake tura sunayen ƙarin mutane uku zuwa ga Majalisar Dokokin jihar domin tantancesu kan muƙaman kwamishina da zai bai.
Wani sabon rahoto ya bayyana sunayen manyan yan siyasa da ka iya samun shiga jerin ministocin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai aika majalisar dokoki.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da ake yi wa lakabi da Abba Gida Gida, ya ce watanni shida kwamishinoninsa ke da su wajen nuna irin kwazon aikinsu, inda.
An bayyana jihar da ministan kudi karkashin shugaban kasa Bola Tinubu zai fito yayin da wani lauya ya sanar da abun da wani jigon jam’iyyar APC ya fada masa.
Nade-naden gwamnati
Samu kari