Nade-naden gwamnati
Mun kawo sunayen ‘Yan siyasan Kaduna da Uba Sani yake so ya nada a Kwamishoni. Gwamnan ya aika sunan Auwal Musa Shugaba, Shizzer Nasara Bada da Sule Shu’aibu.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya yi sabbin naɗe-naɗe guda 9 a gwamnatinsa a wani yunkuri na ƙara haɓaka harkokin mulki a jihar Kaduna da cika alkawari.
Bashir Ahmad, hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai bayyana jerin ministocinsa a ranar Talata.
Ana ba shugaban kasa ciwon kai game da wadanda zai ba mukamai a gwamnatinsa. Tsofaffin Gwamnonin APC sun hurowa Bola Tinubu wuta da aski ya zo gaban goshi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya tura wa majalisar dokokin jihar Bauchi sunayen mutane 24 da yake fatan nadawa a matsayin kwamishinoni a gwamnatinsa.
Bola Tinubu ya janye sunayen wasu da ya yi tunanin ba mukamin Minista. Shi dai Akawun majalisa ya ce takarda ba ta shigo hannunsu daga fadar shugaban kasa ba.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da naɗin ƙarin kwamishinoni 2 da mai girma gwamna Abba Gida-Gida ya aike mata a zaman Litinin, 24 ga watan Yuli, 2023.
A dokar kasa Shugaban kasa da sababbin Gwamnoni ba su isa su wuce Asabar ba tare da sun fitar da mukamai. Idan an aikawa majalisa sunayen, sai a tantance su.
Sanata Victor Umeh mai wakiltar Anambra ta tsakiya, ya musanta raɗe-raɗin cewa sunayen ministocin shugaba Bola Tinubu sun dira majalisar dattawan Najeriya.
Nade-naden gwamnati
Samu kari