Nade-naden gwamnati
Shugaba Bola Tinubu ya yi sabbin nade-nade har guda takwas a ma'aktar yada labarai ta kasa a yau Laraba, hukumomin sun hada da NOA da NTA da NAN da sauransu.
Gwamnatin Bola Tinubu ta zo da sabon salon da ba a saba da shi ba, za a rika auna Ministoci. Duk ministan da yake rike da mukami zai iya rasa kujerarsa.
Nyesom Wike ya zauna da shugabannin majalisar babban masallacin Abuja a karkashin jagorancin Alhaji Yahaya Abubakar, ya ajiye maganar rusa filayen masallacin.
Majalisar Dattawa ta tabbatar da nadin Ola Olukoyede da Halima Shehu a matsayin shugabnnin hukumomin EFFC da NSIPA bayan shan tambayoyi a majalisar.
Dr. Ifeanyi Okeke ya zama sabon shugaban hukumar SON. Kafin nan Shugaban kasa ya tsige shugabannin hukumomin CAC, ITF, NEPC, OGFZA, NSDC, ya nada masu sababbi.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya gargadi Shugaban Hukumar EFCC, Olukoyede Ola da ya cire sunansa a misalin da ya ke yayin tantance shi a majalisa.
Majalisar dattawan Najeriya ta nada sabon mataimakin jagoran majalisa, wanda zai maye gurbin David Umahi da kuma mataimakin mai tsawatarwa a zaman yau.
Shugaba Bola Tinubu ya yi wasu nade-nade da su ka jawo cece-kuce a tsakanin al'umma tun bayan hawanshi karagar mulki a watan Mayu na wannan shekara.
Kungiyar Centre for Democracy & Human Rights (CEDEHUR) ta na yaki da nada Olu Olukoyede, ta ce doka ba ta ba Ola Olukoyede dama ya rike EFCC ba domin shi Lauya ne.
Nade-naden gwamnati
Samu kari