Nade-naden gwamnati
Shugaba Bola Tinubu ya nada 'yar takarar sanata a jam'iyyar APC a mazabar Abuja, Adedayo Benjamins-Laniyi a matsayin sakatariyar mata a hukumar FCTA.
Rashin gane inda aka dosa ya haifar da rigimar da ma'aikata su ke yi a Hukumar NIPOST. Ma’aikata sun barke da zanga-zanga saboda nadin da Shugaban kasa ya yi.
Babban lauya a Najeriya, Femi Falana ya soki Bola Tinubu kan nadin shugabannin EFCC da ICPC dukkansu a yankin Kudu maso Yammacin kasar, ya ce ya sabawa doka.
Gwamnatin tarayya ta sake nada Sunday Adepoju awanni bawan an kore shi daga kujerarsa. Shugaban NIPOST din ya koma ofis, yana cewa Bola Tinubu ya maida sa.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta fara aiki gadan-gadan a makon nan. Shugaba Bola Tinubu zai gana da Ministocinsa bayan makonni da rantsar da FEC
Bola Tinubu ya nada matashi mai shekaru 24, Imam Kashim Ibrahim a matsayin shugaban hukumar FERMA tare da wasu mambobin hukumar 14 a jiya Juma'a.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya buƙaci sabbin ƴan majalisar zartaswarsa da su jajirce tare da yin aiki tuƙuru wajen kawo cigaba a faɗin jihar.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa sabbin mambobin majalisar gudanarwa na hukumar kula da kyaun titunan gwamnatin tarayya FERMA bayan rushe na baya.
Bola Ahmed Tinubu ya naɗa kakakin kwamitin yakin neman zabemsa da aka rushe, Bayo Onanuga a matsayin mai bada shawara ta musamman kan yada labarai.
Nade-naden gwamnati
Samu kari