Nade-naden gwamnati
Yayin da mambobin majalisar wakilai suka baiwa shugaban ƙasa wa'adi ya shawo kan matsalar tsaro, Buhari ya naɗa babban mai taimaka masa ta fannin majalisa.
Gwamnoni sun ba gwamnatin tarayya shawarar ta biya ma’aikatan da suka kai shekara 50 a Duniya kudin fansho domin su ajiye aikinsu, sannan a cire tallafin mai.
Jim kaɗan kafin fara taron majalisar zartarwa FEC, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya jagoranci baiwa sabbin sakatarorin dindindin uku rantsuwar kama aiki Ofis
Yayin da Sanatocin tsagin adawa ke shirin tsige shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince da sabbin naɗe-naɗe na mutum uku a hukumomin tarayyan Najeriya .
Bayan karewar shekarun aikin mista Oyeyemi, shugaban ƙasa, Muhammadu buhari ya amince da naɗin Dauda Biu a matsayin mukaddashin shugaban hukumar FRSC ta ƙasa.
A baya-bayan nan dai Najeriya ta shaida tsige mataimakan gwamnoni biyu: Rauf Olaniyan na jihar Oyo da Mahdi Aliyu-Gusau na Zamfara duk dai shekarar nan....
Majalisar dattawa a ranar Laraba, 20 ga watan Yuli, ta tabbatar da Mista Joe Ohiani a matsayin shugaban hukumar Hukumar Kula da Ayyukan More Rayuwa ta ICRC.
Gwamnatin tarayya ta fitar da sunayen wasu daraktoci 14 dake mataki na 17 a aikin gwamnati a ranar Laraba,13 ga watan Yuli, don nada su a matsayin Akanta Janar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa majalisar ministocinsa garambawul da sabbin ministoci da aka ba shi mukamai bayan da wasu daga ciki suka yi murabus.
Nade-naden gwamnati
Samu kari