Malaman darika
Mai martaba sarki Muhhammadu Sanusi II ya halarci taron nadin Khalifan Tijjaniyya a kasar Burkina Faso. Sarkin ya gana da gwamnan jihar Abia, Alex Otti.
Shugaba Bola Tinubu ya kadu da rasuwar Sheikh Mainasara Habibi, yana mai yaba wa da gudummuwarsa a addini, ya kuma roƙi Allah ya gafarta masa kura-kuransa.
A farkon shekarar 2025, an rasa manyan malaman addinin Musulunci. Rasuwarsu ta bar babban gibi saboda rawar da suke takawa wajen ayyukan da'awah.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta tafi da wani limamin Juma'a, Ahmad Isa Jaja da ya yi batanci wa Dr Idris Dutsen Tanshi a unguwar Jahun kafin matasa su masa duka
Kungiƴar malaman tsangaya ta jihar Gombe ta bai wa Gwamna Muhammed Inuwa Yahaya lambar yabo ta Khadimul Qur'an saboda hidimar da yake wa Alkur'ani.
Gwamnatin jihar Sakkwato ta bayyana shirin da ta yi wa malaman jihar daga kan limamai, mataimakansu, ladanai da sauran kungiyoyin addini da watan Ramadan
Sanata Barau ya karɓi shugabanni da matasa daga NNPP zuwa APC, inda suka bukaci gyaran madatsar ruwa, kasuwa da kammala ofishin ‘yan sanda a Getso.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya miƙa sakon ta'aziyya bisa rasuwar fitaccen malamin addinin islama a jihar Adamawa, Sheikh Ibrahim Modibbo Daware.
Sarkin Kano, Muhammadu Sansui II ya bayyana cewa babban taron mahaddata Al-Kur'ani da za a gudanar a Abuja zai iya zama bidi'a idan an yi ne saboda siyasa.
Malaman darika
Samu kari