Aiki a Najeriya
Wata budurwa ta shiga aikin soja, lamarin da yasa ta sauya matukar da gaske. Wannan yasa mutane suka fara martani kan hotunanta masu ban mamaki na sauyarwarta.
A cikin faifan faifan bidiyo da Yabaleft Online ya yada a Facebook, mutumin ya yi amfani da hannayensa ne wajen rufe bakin robobin ruwan a lokacin da ya jera su
Hukumar NSCDC a Najeriya ta sanar da fara daukan sabbin ma'aikata a shekarar 2022. Hukumar ta umurci masu sha'awar shiga aikin su garzaya shafina na intanet.
Kamfanin Dangote zai dauki tarin matasa aiki domin cike gibin rashin aikin yi a Najeriya. An bayyana dalla-dalla yadda za a cike wannan fom na neman aikin.
Wata tela ta cika alkawari, ta kuma gwangwaje wata amarya da dinki mai kyau, lamarin da ya sa ta fashe da kuka ta fara yiwa tela tofin albarka a bainar jama'a.
Wani matashi dan Najeriya ya zo da sabon salo, ya bayyana yadda ake amfani da toros wajen samar da iskar gas da kuma wutar lantarki. 'Yan Najeriya na shan fama.
Gwamna Bagudu na jihar Kebbi ya amince da yunkurin cire wani kaso daga albashin ma'aikata domin ba hukumar kula da lafiya da jihar kirkira a wannan lokacin.
Majalsar dattawa ta gano wata badakala da aka yi a karkashin ma'aikatar kwadago ta Najeriya. An ce ana zargin kashe kudin da ya kai N208 ba inda ya dace ba.
Wani matashin dan Najeriya ya birge mutane bayan an gan shi a bidiyo ya loda wa baro kayan waya da ya ke sayarwa tamkar wani babban kanti, yace halas ya ke nema
Aiki a Najeriya
Samu kari