Aiki a Najeriya
Wani bidiyo mai taba zuciya ya nuna lokacin da wata mata mai juna biyu dake aikin gini, lamarin da ya jawo martanin jama'a a kafar TikTok da ake yada bidiyo.
A ranar Talata, 11 ga watan Oktoba ne shugaba Buhari na Najeriya ya ba da lambobin yabo na kasa ga wasu fitattu kuma amintattun 'yan Najeriya, da 'yan waje.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta caccaki abin da wata jami'ar 'yar sanda ta aikata an dakon jakar matar dan takatar shugaban kasan PDP, Atiku Abubakar, Punch.
Tsohon minsitan Buhari, kuma tsohon shugaban APC na kasa, Adams Oshiomole ya bayyana yadda gwamnoni ke taimakawa wajen dagula kasar nan a lokutan zabukan kasar.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bayyana balo-balo cewa, mai amince da batun makaran ma'aikatan gwamnati a jiharsa ba, don haka ya fara daukar mataki.
Hukumar aikin dan sanda ta PSC ta sanar da korar wasu jami'ai bakwai saboda halin rashin da'a a ranar Talata 4 ga watan Oktoban wannan shekarar da ake ciki.
Gwamnatin Tarayya ta ja kunnen Kungiyar Malaman Jami’a akan kin bin dokar Kotun Ma’aikatun Kasa ta Najeriya (NICN) na ta koma kan aikinta daga dogon yajin aikin
Akalla mambobin kungiyar malaman jami'a ta ASUU 10 ne a jami'ar Calabar suka riga mu gidan gaskiya a lokacin wannan yajin aikin da kungiyar ke yi tun Fabarairu.
Gwamnatin Najeriya ta ware ranar Litinin, 3 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun ma'aikata a kasar a murnar da ake na ranar samun 'yancin kai na Najeriya.
Aiki a Najeriya
Samu kari