Aiki a Najeriya
Farfesa Pantami ya kai ziyara ga Alhaji Aminu Dantata domin jajanta masa kan rasuwar matarsa Hajiya Rabi da ta rasu a Saudiyya. Ya yi addu'ar Allah ya jikanta.
Wani matashi ya ba da mamaki yayin da ya dawo ga wata matar da ya taba yi mata sata tare da ba ta kyauta kudade masu yawa don yaba mata kan wani abi da ya faru.
Wata mata ta ba da tarihinta, inda ta bayyana yadda take sana'ar daben gida na tayel. inda jama'a suka bayyana martani mai daukar hankali game da labarinta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da ba ma'aikata a Najeriya hutun kwanaki biyu a daidai lokacin da ake tunkarar bikin easter da ke tafe nan ba da jimawa.
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke shirin barin ofis, hukumar CCB ta bukaci su bayyana adadin kadarorin da suke dashi don kubuta daga alamar rashawa.
Zababben gwamnan jihar Kano ya bayyana daya daga kudurorinsa na tabbatar da tsarin birnin jihar Kano, inda yace duk wanda ke gini kan filin gwamnati ya dakata.
Wata budurwa ta girgiza jama'a yayin da ta dauki ruwa a lokacin da aka bata damar daukar komai take so a kantin siyayya da ke wata jiha a Najeriya, ta kwafsa.
Masu neman aiki sun yi masa gayya a tashin farko, shafin NDLEA ya birkice. NDLEA mai yaki da safarar miyagun kwayoyi ta ce yanzu an shawo kan wannan matsala.
Wani matashi dan kasar Inyamurai ya ba da mamaki yayin da ya kwace sana'ar malam Bahaushe, ya zama mai sana'ar fawa a daidai lokacin da ake cikin wani yanayi.
Aiki a Najeriya
Samu kari