Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Nafi'u Bala ya bayyana cewa babu abin da ya zai sa ya shi cefanar da ADC kamar yadda wadansu ke zargin ya karbo daga APC.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon minista kuma jigo a ADC, Solomon Dalung ya yo magana game da zargin rashin gaskiya a kan shugaban INEC, Solomon Dalung.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi zarge-zarge kan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). Ta bayyana cewa tana yi mata makarkashiya kan zaben 2027.
A labarin nan, za a ji wani kamfanin kamun kafa a Amurka mai suna Von Batten-Montague-York, L.C. y samu kwangilar inganta sunan Atiku Abubakar gabanin zaben 2027.
Malamin addinin Musulunci a Kano, Dr Bashir Aliyu Umar ya gargadi hukumar INEC kan cewa za ta fara tantance masu kada kuri'a kafin zaben 2027 a Najeriya.
Hukumar INEC ta sanar da shirin fara tantance masu zabe yayin da ake maganar 2027. Mutane za su je ofisoshinta ko ta yanar gizo domin a tantance su.
Jam’iyyar APC ta musanta rahoton cewa za ta bai wa gwamnoni da ‘yan majalisa tikitin kai tsaye, tana jaddada cewa dole kowa ya shiga zaben fidda gwani.
Timi Frank ya zargi INEC da ƙoƙarin tarwatsa jam'iyyar ADC, inda ya kwatanta mulkin Tinubu da na Abacha tare da kiran Shugaba Donald Trump ya tsoma baki a lamarin.
A labarin nan, za a ji cewa Abdullahi Tijjani Gwarzo, tsohon Minista wanda Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya magantu kan barin jam'iyyar APC.
Zaben Najeriya
Samu kari