Zaben Najeriya
Dan takarar shugaban kasa na NNPP ya bayyana dalilin da yasa bai ci zabe ba da kuma dalilin da yasa jam'iyyarsa bata tabuka komai ba a zaben da ya gabatan.
An zabo alkalai daga jihohin kasar nan domin sauraran batutuwan da suka shafi sakamakon zaben da aka ce wasu 'yan siyasa sun kalubalanta a zaben na bana dai.
Jam'iyyar All Progressives Congress ta kori jigon ta na kasa daga jihar Bauchi, Sirajo Dada, bayan samunsa da laifin cin amanar jam'iyya yayin babban zaben 2023
Za a ji Gwamnatin Kano ta yi kira ga zababben gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf ya yi hakuri, ya daina fitar da sanarwar hukuma da sunan shawara ga jama’a
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a zaben Fabrairun 2023, ya zargi Shugaba Muhammadu Buhari da rashin shirya sahihin zabe.
Gwamna Ikpeazu na jihar Anambra ya sallami dukkan masu rike da mukaman siyasa bayan jam'iyyarsata PDP ta sha kaye a zaben gwamna na ranar 18 ga watan Maris.
Gwamnan jihar Ribas yana ganin akwai bukatar a samu shugabanci mai karfi yau a PDP. Nyesom Wike ya ce babu labarin N12.5bn da aka tara lokacin zaben shugabanni
Gwamnatin Jihar Legas ta Fadi Dalilin da Yasa ta Cire Tallafin Kudin Motar Bas data sanya Kafin Zabe Zabe ya Wuce: Mun Cire Tallafin Kudin Motar Da Muka Sanya
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya janye ƙarar da ya shigar ta ƙalubalantar sakamakon zaɓen sanatan Benue ta Arewa maso Yamma. Gwamnan yace ya yarda ya fadi.
Zaben Najeriya
Samu kari