EFCC
Legit.com ta ruwaito a shekarar data gabata ne dai kotu ta wanke Bafarawa daga zarge zarge da tuhume tuhumen badakalar satar kudi da almubazzaranci da hukumar EFCC ke yi masa, don haka a yanzu ya samu bakin shigar da karar Alu Mag
Za ku ji cewa Shugaba Buhari ya caccaki masu yi masa lakabi da Baba Go-Slow domin kuwa ana kiran sa Baba Go-Slow. Ana yawan yi wa shugaban kasar saboda tafiyar hawainiyar da Gwamnatin sa ta ke yi wajen maganin barayi.
Wata babban kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umurnin kwace wasu kadarori 46 mallakar Dr. Ngozi Olojeme, mataimakiyar ciyaman na kwamitin kudi na kamfen din tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a zaben shekarar 2015. Punch t
Hukumar ta gurfanar da 'yan siyasar biyu gaban Mai Shari'a Abdulaziz Anka, na babbar Kotun tarayya da ke birnin Yola a jihar Adamawa. Ana tuhumar su da laifukan zamba da kuma karkatar da dukiyar gwamnati zuwa ga bukatun kansu.
“Sakamakon cikakken nazarin wasikar da kuka aiko mana ta hannun mashawarcinku akan harkar sharia J.O Obule, ofishin sakataren gwamnati na ganin hukumar tattara kudaden haraji na kasa, FIRS ce tafi dacewa ta amsa tambayoyinku.
Legit.com ta ruwaito jami’an EFCC sun cafke Abbas ne a filin tashin jirage na Abuja bayan samun bayanan sirri dage wasu majiyoyi daban daban na cewa yana dauke da kudade daya dauko daga jahar Kano yake kokarin fitar dasu.
majiyar Legit.com ta ruwaito Alhaji Yusuf ya shaida ma kotu cewa Hakimin da kansa ne yayi masa tallar filin, amma ya bayyana masa cewa za’a iya sayar da filin ne kadai akan makudan kudade da suka kai naira miliyan goma sha bakwai,
EFCC ta gurfanar da tsohon Shugaban NDDC Tuoyo Omatsuli a gaban Kotu ana zargin sa da satar kudi. Hukumar da ke yaki da barayi na EFCC tace Omatsuli ya saci N3, 645, 000, 000.00. An dage shari’ar ne zuwa Ranar 16 ga Wata.
Za ku ji cewa kungiyoyi sama da 150 sun taso keyar Ibrahim Magu ya binciki wasu kamfanoni na manyan APC. Ana zargin kamfanin Bola Tinubu da rashin biyan harajin Biliyoyi a Najeriya wanda ya haura sama da Biliyan 100.
EFCC
Samu kari