EFCC
Haka zalika Alkalin ta kwace kimanin kudi naira milyan dari da casa’in (N190,828,978.15) daga hannun wani tsohon Daraktan kudi na hukumar Sojin sama, Olugbenga Gbadebo, da wasu kudi naira milyan 101 daga wani kamfanin Amosu ta mik
Hukumar EFCC na zargin Jolly Nyame da lakume wasu kudi sama da Biliyan 1 tun 2010. Yau za a zauna a Kotu da tsohon Gwamnan PDP a Birnin Tarayya Abuja. EFCC na neman babban Kotun Tarayyar ta daure tsohon Gwamnan.
Daga bisan EFCC ta gurnafar da shi da tsohon shugaban yakin neman zaben Jonathan a zaben 2015 Aminu Wali kan tuhumarsu da kashe mu raba da naira miliyan 950 da aka basu kudin yi ma Jonathan yakin neman zabe....
Majiyar NAIJ.com ta ci karo da wani rahoto da hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta fitar bayan wani binciken kwakwaf da ta gudanar akan lamarin, inda tace gwamnatin Obasanjo ta kashe triliyan
Lauyan EFCC ya bayyana cewa laifukan da ake tuhumar Shagari, Wali, Milgoma, Nasiru Bafarawa da Ibrahim Gidado ya saba ma sashi na 18 na kundin hukunta laiukan satar kudi, kuma hukuncisa na nan a sashi na 16 (2) na kundin.
A ranar Talata 15 ga watan Mayu ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddaar da wata katafariyar sabuwar babban ofishin hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin aksa zagon kasa, EFCC a babban birnin tarayya Abuja.
Kamar yadda kafar watsa labarai ta Daily Trust ta bayyana, shugaba Buhari ya yi wannan furuci a garin Abuja yayin kaddamar da sabuwar shelikwatar hukumar hana yaki da cin hanci da rashawa da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa.
Za ku ji cewa kwanan nan Bukola Saraki ya zagaya sabon ofishin Hukumar EFCC. Shugaban Majalisar ya yaba da irin ginin da aka zuba a Hedikwatar. Saraki yayi alkawarin cigaba da ba Hukumomin kasar goyon-bayan da ya dace.
Binciken hukumar EFCC ya tabbatar da cewar Sambo Dasuki ya baiwa gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose zambar kudi naira biliyan 1.3, sa’annan ya kara masa dalan Amurka miliyan 5, duk don gudanar da yakin neman zaben gwamna a shekarar 20
EFCC
Samu kari