EFCC
Maina ya gurfana a gaban kotun ne tare da dan sa mai shekaru 20, Faisal, wanda ya zare a lokacin da jami'an tsaro suka yi yunkurin kama mahaifinsa bayan ya shigo Najeriya kimanin sati biyu da suka wuce. Alkalin kotun, Jastis Okon
An kai wa hukumar EFCC karar zargin Jigon APC Bola Tinubu. Yanzu dai ana so EFCC ta binciki inda Tinubu ya samo kudi a lokacin zaben Shugaban kasa bayan an samu motocin kudi a gidansa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito matasan sun yi kira ga fadar shugaban kasa, majalisar dokokin tarayya da duk sauran masu ruwa da tsaki dasu gaggauta tabbatar da Ibrahim Magu a matsayin shugaban EFCC mai cikakken iko.
Ya bayyana cewa hukumar EFCC ba ta amfani da jita-jita wajen gayyatar wadanda ake zargi da aikata laifin cin hanci, sai dai idan da akwai kwararan hujjojin da ke alakanta mutum da cin hanci. "Ko an shigar da korafin mutumin da ak
Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) a ranar Litinin, 30 ga watan Satumba, ta sake gufanar da tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam, akan wasu tuhume-tuhume guda tara da suka hada da zambar
Gwamnati za ta yi bayani a fili kan kadarorin Abdulrasheed Maina da ta karbe. Kotu ta umarci EFCC, Malami, su bayyana abin da aka karbe daga hannun Maina ne kwanan nan.
'Yan Najeriya musamman 'yan kudancin kasar sun yi caa akan 'yan yankin arewa bayan kama wasu 'yan damfarar yanar gizo (Yahoo Boys) da aka yi guda shida a jihar Kano. Rundunar hukumar yaki da cin hanci da rashawa reshen jihar Kano.
Hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta bayyana shirinta na kaddamar da bincike a kan tsohon gwamnan jahar Kano, Rabiu Kwankwaso da tsohon gwamnan jahar Sakkwato, Aliyu Magatakarda Wamakko.
Magu ya ratse sai ya ga bayan rashin gaskiya a Najeriya inda ya fadi yadda EFCC ta ke aiki da cewa sai sun samu hujja da shaidu kafin su damke wanda ake zargi. A karshe EFCC sun yi kira na musamman ga mutanen Najeriya.
EFCC
Samu kari