EFCC
Jami’an hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC sun kai wani samame gidan tsohon gwamnan jahar Zamfara, Abdul Aziz Yari, dake garin Talatar Mafara domin gudanar da bincike.
Ofishin Hukumar yaki da cin hancin da rashawa (EFCC) na Ibadan ya kama wasu mutane 27 da ake zarginsu da yin danfara ta hanyar amfani da yanar gizo. An kamasu ne tare da wasu mata hudu da ake tunanin yan matansu ne.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta bayyana furucin Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II, inda yake cewa ba shine akawun masarautar Kano ba a matsayin maganar da bata kamata ba...
Legit.ng ta ruwaito a ranar Juma’a ne EFCC ta janye daga wannan shari da aka kwashe sama da shekaru 8 ana fafatawa, inda ta mika karar zuwa ga ofishin babban lauyan gwamnati, kuma ministan shari’a, Abubakar Malami.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Ribadu ya bayyana haka ne a ranar Laraba, 29 ga watan Mayu yayin da yake tattaunawa a bayan fagge a bikin rantsar da shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu daya gudana a babban birnin tarayya Abuja
Gwamnonin sun bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da Abdulrazaque Bello-Barkindo, shugaban sashen sadar wa da yada labarai a hedikwatar kungiyar gwamnoni (NGF), ya fitar a ranar Litinin. Gwamnonin sun ce hukumar NFIU na yin shis
Wasu muggan karnuka sun kaiwa jami'an Hukumar Yaki da rashawa EFCC hari a unguwar Agara da ke Ibadan a ranar Laraba yayin da suka kai sumame gidan wasu da ake zargin 'yan damfara ta yanar gizo. Jami'an na EFCC sun kai sumamen ne b
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Alkalin kotun, mai sharia Anwill Chikere ce ta yanke wannan hukunci a ranar Litinin, 13 ga watan Mayu, inda tayi fatali da bukatar da EFCC ta shigar gabanta na samun daman binciken Adams Oshiomole.
Hukumar hana yiwa tattalin arziki zagon kasa, ta fidda wani sabon rahoto domin zayyana dalilan ta na fara gudanar da bincike akan shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki a yayin da ya rike akalar jagoranci ta gwamnatin Kwara.
EFCC
Samu kari