EFCC
Mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu ya mayar da martani game da bidiyon dake yawo a kafafen sadarwar zamani inda aka hangi tsohon gwamnan jahar Ekiti, Ayo Fayose yana tikar rawa da wata baturiya duk da cewa EFCC na tuh
Hukumar EFCC ce ta nemi kotun ta bata izinin cigaba da tsare Adoke har zuwa lokacin da zata kammala shiri domin gurfanar da shi a gaban kotu. Da yake yanke hukunci a kan bukatar da EFCC ta mika a gaban kotunsa, Jastis Musa ya bayy
Hukumar EFCC ta samu yardar kotu na tsare Sanata Shehu Sani har tsawon kwanaki 14 domin bayar da damar bincike kan zarginsa da hannu a badakalar wasu kudade.
Mun samu labari cewa daga samun beli a hannun Alkali, Fayose ya na tika rawa da jar Budurwa. An hangi Ayodele Fayose a kasar waje bayan ya kubce daga Alkalin kotu.
Wani ‘Dan damfara zai yi shekaru 10 a gidan yari bayan an kama shi dumu-dumu. Wannan Mutumi mai suna Mista Jules Suinner zai yi zaman daurin shekaru 10 saboda zambar Miliyan 25.
Idan za’a tuna dai EFCC ta maka Maina gaban kotun ne kan zarginsa da satar akalla kudi naira biliyan 2, tare da mallakar kadarori da dama, wanda take zargin duk ya samesu ne ta hanyar kwashe kudaden talaka yan fansho a Najeriya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wadannan tsofaffin gwamnoni sun hada da Sanata Ali Modu Sheriff, Rabiu Musa Kwankwaso, Aliyu Magatakarda Wammako, Danjuma Goje, Theodore Orji na Abia, Timipre Sylva na Bayelsa, Godswill Akpabio na Akwa
Legit.ng ta ruwaito EFCC ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke Alaramma ne bayan Dewu ya aika mata da rubutaccen korafi inda ya zargi Alaramma da damfararsa $3,024,000, kimanin N1,093,176,000 kenan a kudin Najeriya.
Dakarun Magu sun yi wani muguwar cafka a Kudancin Najeriya kwanaki. Jami’an sun yi nasarar gano wurin koyon Yahoo-Yahoo watau ana koyawa mutane damfara a Akwa Ibom.
EFCC
Samu kari