Jihar Edo
A kan hanyar da komawa gida daga gona, wani shugaban jam'iyyar APC a matakin gunduma a jihar Edo ya shiga hannun tsagerun masu garkuwa da mutane ranar Litinin.
Bayan shafe dogon lokaci ba tare da biyan su Albashi ba, wasu malaman Jami'a a jihar Edo har guda 10 sun rasa rayuwarsu a cewar shugaban ASUU reshen wata Jami'a
A kokarin jam'iyyar APC na kwace mulkin jihar Edo daga hannun PDP, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya karɓi tsohon hadimin gwamna Obaseki da ɗaruruwan mutanensa.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da wasu limaman cocin Katolika biyu a jihar Edo a ranar Asabar, 2 ga Yuli.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Egor/Ikpoba-Okha na jihar Edo, Hon. Jude Ise-Idehen ya mutu, The Nation ta ruwaito a yau dinnan 01 ga watan Yuli.
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani limamin Katolika mai suna Rev Fr. Osia a garin Ikabigbo da ke karamar hukumar Etsako ta yamma na jihar Edo a safiyar Lahadi.
Babbar Kotun jihar Edo ta yanke wa matashiya yra shekara 25 a duniya hukuncin kisa ta hnayra rataya bayan kama ta da laifin kashe uwar tsohon gwamnan jihar Edo.
ASUU watau Kungiyar Malaman Jami’a na reshen jihar Edo za su yi shari’a da Gwamnatin Godwin Obaseki saboda ya kori malamai daga aiki a dalilin shiga yajin-aiki.
Mutane da dama sun raunana a ranar Asabar bayan fada ya barke tsakanin ‘yan kasuwa Inyamurai da Hausawa sabuwar kasuwar Benin da ke Benin, birnin Jihar Edo.
Jihar Edo
Samu kari