Jihar Edo
Rikicin jihar Edo ta dauki sabon salo yayinda gwamnatin jihar ta nemi a kama tare da hukunta Kwamrad Adams Oshiomhole, kan rashin bin umurninta.
Gwamnan jihar Edo, Mista Godwin Obaseki, ya sha alwashin gasa wa tsohon gwamnan jihar kuma Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Comrade Adams Oshiomhole aya a hannu idan har ya cigaba da hargitsa jahar.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi a ranar Juma’a, 24 ga watan Janairu ya ba da tabbacin cewa za a sake zabar Godwin Obaseki a matsayin gwamnan jihar Edo. Ya ce babu abun da zai hana gwamnan zarcewa saboda ya yi kokari sosai.
Babu shakka nagarta abin jinjinawa ce. Duk da dai akwai matukar wahala zama mai nagarta a yayin da rashawa ta yi katutu a wuri. Wannan kuwa shi ne labarain wani dan sanda a karamar hukumar Ita da ke jihar Akwa Ibom mai suna Franci
Masu garkuwa da mutane sun je Makaranta sun yi gaba da Malamai a bakin aiki jiya. ‘Yan bindigan sun shiga Makaranta rana tsaka sun sace Malamai biyu.
Kaico! Allah Sarki, wasu miyagu yan bindiga sun sace tare da garkuwa da wasu malaman makarantar firamari guda biyu a kauyen Avbiosi na karamar hukumar Owan ta yamma a jahar Edo.
Rahotanni sun kawo cewa mutane biyu sun mutu a wani karo tsakanin makiyaya da manoma a Sobe, karamar hukumar Owan ta yamma da ke jihar Edo.
Sabanin da ya ratsa PDP ya na iya sa Jam’iyyar adawa ta sake rasa kujerar Gwamna a 2020 inji Kungiyar PDP Youths for Justice wanda ta nemi a ja kunnen Dan Orhi.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya nuna karfin gwiwa a ranar Laraba, 1 ga watan Janairu, cewa zai samu tikitin takarar jam’iyyarsa ta All Progressives Congress (APC), domin zarcewa a shugabancin jihar.
Jihar Edo
Samu kari