Jihar Edo
Philip Shaibu dauki watanni ba tare da an turowa ofishinsa kudi ba saboda babu jituwa tsakaninsa da Gwamna. Rigimar Shaibu tayi sanadiyyar daina turo masa kudi.
Yayin da ake tunkarar babban zaɓen gwamna a jihar Edo a zaɓen 2024, Rabaran Andrew Obinyan, ya ayyana kidirinsa na neman zama gwamnan jihar a zaɓe na gaba.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya nanata cewa babu wata matsala a tsakaninsa da mataimakinsa kuma a shirye yake ya marawa masa baya a zaben 2024.
Mr Michael Oshiobuhie ya jaddada kudirinsa na kawo ci gaba a jihar Edo ma damar aka bashi damar zama gwamna, saboda tarin iliminsa a fannin injiniyanci
Dakta Dennis Aikoriogie, ɗaya daga cikin yan siyasar da suka shiga tseren takarar gwamnan Edo a inuwar LP ya fice daga jam'iyyar nan take saboda wasu dalilai.
Jami'an hukumar NDLEA sun yi musayar wuta da yan bindiga bayan sun yi musu kwanton bauna a wani daji a jihar Edo. Daga cikin jami'an an yi masa tiyata.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya shirya gwangwaje ma'aikatan jiharsa a yayin da shekarar nan ta 2023 ta kawo karshe. Gwamnan zai biya albashin watan 13.
An bai wa hamata iska tsakanin jami'an hukumar DSS da kuma na hukumar NSCDC a cikin asibitin jihar Edo bayan kai jami'in DSS don ba shi kulawar gaggawa.
Wani matashi mai suna Edosa ya shiga hannun 'yan sanda kan zargin kisan makwabcinsa mai suna Promise saboda wata 'yar hatsaniya kan abinci a jihar Edo,
Jihar Edo
Samu kari