Jihar Edo
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya raba kwamishinan lafiya na jihar da mukaminsa. Gwamnan ya umarce shi ya bayar da kayan gwamnati da ke hannunsa.
Hukumar zabe ta INEC ta bude sababbin guraben ayyukan yi yayin da ta ke shirin tunkarar zabukan gwamnonin jihohin Edo da Ondo da za a yi a watan Satumba da Nuwamba.
Tsohon mamban majalisar wakilan tarayya, Hon Pally Iriase ya ce babu wanda ya tuntuɓe shi gabanin a sanya sunansa a kwamitin yaƙin neman zaben gwamnan APC a Edo.
Wasu mambobin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sun bukaci a dakatar da ministan birnin tarayya, Nyesom Wike daga jam'iyyar kan zargin yi mata zagon kasa.
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP ya dakatar da mataimakin shugaba a yankin Kudu maso Kudu mai suna Dan Orbih kan zargin nema lalata ta a jihar Edo.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta garzaya kotun daukaka kara kan hukuncin babbar kotun tarayya na soke zaben fidda gwaninta na gwamnan jihar Edo.
Shugaban gwamnonin jam'iyyar APC, Hope Uzodimma ya ce ba jam'iyyar APC ce ta jawo wahalar rayuwa a Najeriya ba. Ya ce sun yi matukar kokari a mulkinsu.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomole ya yi tsokaci kan zaben jinsi Edo da ake shirin gudanarwa a watan Satumba inda ya ce za su lashe zaben jihar.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Edo ta mayar da martani kan soke zaben fidda dan takararta gwamna, inda ta dage cewa Dakta Asue Ighodalo ne dan takararta.
Jihar Edo
Samu kari