Jihar Edo
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihar Edo, jam'iyyar PDP ta kori tsohon mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu kan zargin cin dunduniyarta.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Edo ta kori tsohon majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Oredo, Omorogbe Ogede-Ihama daga jam'iyyar bisa zargin cin dunduniya.
Jam'iyyar PDP ta kori tsohon dan majalisar tarayya, Omoregie Ogbiede-Ihama daga jam'iyya bisa zarginsa da rashin biyayya. Shugaban jam'iyyar ne ya sanar.
Gwamnan jihar Cross River, Bassey Otu ya bayyana cewa za su yi amfani da dabarar da suka yi a Imo domin kayar da PDP a zeben jihar Edo da za a yi a Satumba.
Oba na Benin, Mai Martaba, Oba Ewuare II ya ci gyaran dan takarar gwamna a jam'iyyar LP a Edo, Olumide Akpata a gaban jama'a kan ikirarin kasancewa jinin sarauta.
Tsohon gwamnan Edo kuma sanata mai wakiltar Arewacin jihar, Adams Oshiomhole ya ce jam'iyyar APC ta ɗauko hanyar kwace kujerar gwamna daga hannun PDP.
Ana daf da gudanar da zaben jihar Edo a watan Satumba, kanin Gwamna Godwin Obaseki mai suna Benjamin Obaseki ya fice daga jam'iyyar PDP saboda rashin shugabanci.
Tsohon shugaban ƙasa, Dr.Goodluck Jonathan ya nuna rashin jin daɗinsa kan yadda gwamnoni ke mayar da matasa ƴan daba maimakon sun gina su aikin gwamnati.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce fadin albarkacin baki na daya daga cikin nasarorin da Najeriya ta samu cikin shekaru. Ya fadi haka ne a Benin.
Jihar Edo
Samu kari