Hukumar EFCC
Shugaban NNPO reshen jihar Kano, Hashinu Dungurawa ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa hukumar EFCC ta fara bincikar Kwankwaso kan wasu kuɗaɗe na kamfe.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin na kasa ta’annati (EFCC) ta mika goron gayyata ga jagoran APC, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso kan zargin zambar kudin fansho.
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta fara gudanar da bincike kan zargin da ake yiwa Rabiu Musa Kwankwaso na karkatar da N2.5bn.
Hukumar EFCC reshen jihar Gombe ta kama wani matashi da ya yi bidiyo yana manna kudi a gidan rawa. Matashin mai suna Zachariyya Muhammad ya amsa laifinsa.
Tsohon daraktan CBN, Ahmed Umar, ya shaidawa kotu cewa Godwin Emefiele ya yu gaban kansa ne wajen sauya fasalin takardun Naira a Najeriya amma ba a amince ba.
An haifi Ibrahim Lamorde a Mubi da ke jihar Adamawa. ya yi karatu a jami'ar ABU. Ya shiga aikin dan sanda ya kuma zama shugaban EFCC a zamanin Goodluck Jonathan.
An shiga jimami bayan sanar da rasuwar tsohon shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Lamorde wanda ya rasu a kasar Masar yayin da yake jinya yana da shekaru 61.
Hukumar yana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da tsoho ministan sufurin jiragen sama a gaban kotu kan badakalar N19.4bn.
Kungiya mai yaki da cin hanci da rashawa (NACAT) ta bukaci hukumar EFCC ta binciki tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa bisa zargin rashawa.
Hukumar EFCC
Samu kari